Tsaftar hannu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Icono aviso borrar.png
Wikidata.svgTsaftar hannu
grooming behavior (en) Fassara
Cuci tangan pakai sabun.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na washing (en) Fassara, preventive medicine (en) Fassara da personal protective measure (en) Fassara
Bangare na human behavior (en) Fassara
Contributing factor of (en) Fassara preventive medicine (en) Fassara
Objective of project or action (en) Fassara hygiene (en) Fassara da cleanliness (en) Fassara
Amfani everyday life (en) Fassara, ritual purification (en) Fassara da food safety (en) Fassara
Uses (en) Fassara liquid water (en) Fassara da soap (en) Fassara
Facet of (en) Fassara hand (en) Fassara

Dalilin yaduwan cutan COVID-19 a duniya, ya dakatar da harkokin kasuwanci a duniya ya kuma kawo rashin lafiya na mutane. Ana kan kokarin a hana yaduwan wannan cuta da kuma a rage yawan mutane da suke kamuwa da wanna cuta ta COVID-19. Hukumoni Lafiya na duniya na cigaba da aiki da ilimi na musamman domin sun lura da wadanda su ka kamu da cutar nan, suna kuma anfani da ilimin likitoci domin lura da wadanda su ka kamu da cutan da kuma a samu rigankarfe da zai iya maganin cutan.

Mu ma muna iya hana yaduwar wannan virus ba tare da an keshe kudi mai yawa ba, wannan igantacen hanya ne kuma ya na bukata mu chanza yanayin ayyuka a rayuwar mu, don mu yi gaba da wannan mugun cuta, a al’ummar mu.

A wannan mukala za a bayyana yanda wanke hannaye da sauran ayyukan tsabta ke kashe kwayoyin cuta sannan kuma da samun kariya daga kamuwa da muguwar cuta. Za a kuma bayyana matsalolin da mutane ke samu game da anfani da wannnan bayani, da yanda za a samu nasara kan anfani da bayanin nan.

Wane Lokaci ne ya Kamata a Wanke Hannaye?[gyara sashe | Gyara masomin]

Sau da yawa a bayyane ce wai igantacen hanyar mai sauki ta hanna kamu ko yaduwa da irin cuta ta COVID-19 shine a wanke hannaye kullum da sabulu a ruwa da ke gudana. Ama mai a ke nufi da wanke hannaye kullum?

Manya a sashi na kula da lafia ke ce wa a wanke hannaye duk lokacin da an

- Gama bayan gida

- Kamin a wanke jikin kanana yara bayan su yi bayi, da kuma bayan and gama wanke su

- Kamin a ba wa yara abinci

- Kamin a dafa abinci ko bayan an yi dafuwa da nama, ko kifi, ko kaji

- Kamin a gyara rauni da kuma bayan an gama gyaran rauni

- Bayan an yi atishawa, ko tari, ko hura anci

- Bayan hannaye su taba ko wasa da dabobi ko bayan hannaye su taba kashin dabobi

- Bayan an taba shara ko bolla

- Bayan hannaye su taba wurare a cikin jama’a

YANDA ZA A WANKE HANNU[gyara sashe | Gyara masomin]

Ya na da muhimanci, kuma hanlin mai tsabta ne a wanke hannaye kulum da sabulu a ruwa da ke gudana. Ama wanke hannaye ba shi da anfani in ba wanke hannaye inda ya kamata  Yanda ya kamata a wanke hannu shi ne kama haka:

- A wanke hannaye kulum da sabulu a ruwa da ke gudana, ana iya anfani da ko wane irin sabulu, in kuma babu sabulu kusa, ana iya anfani da touka.

wayar da kai akan wanke hannu

- Wani hanya kuma na wanke hannaye da kuma kula da watsar da ruwa, shine a yi anfani da man wanke hannu mai kashe kwayar cuta, a kula a tabattar da ce wa wannan mahn ya na da allamu giya cikinsa a misali keshi sitin (60) zuwa sama. Ga yawan giya da ke cikin mahn shi ke nuna karfin aikin mahn. Ana samu wannan mahn a kantin magunguna, ko kuma wurin yan kasuwa masun manyan shaguna, in har ba sami wannan mahn, toh a wanke hannaye da sabulu da ruwa.

- A sa man a tafin hannu sai a shafa hannaye de kwazo kama misali digo ashirin (20), a shafa tsakanin yatsun hannu, da bayan hannu, da wiyan hannu da kuma karkashi farshe.

- Wanke hannaye a ruwa da ke gudana

- Busar da hannaye da tawul mai tsabta

Lalai ana samu matsalan ruwa mai tsabta ko ruwa mai gudana a al’ummai, ama har yanzu an tabatar da ce wa ruwa mai gudana shi ne a ke bukatar na wanke hannaye don a kiyaye kamu da kwayar cuta.

Nan gaba za mu duba mai za a yi in ba sami ruwa mai tsabta da ke gudana.

WANI PANIN DABBAN NA TABBATAR DA SAMUN RUWA MAI TSABTA DA KUMA GUDANA[gyara sashe | Gyara masomin]

In har ba a samu ruwa mai gudana, ana iya anfani da ruwa daga rafi ko madatsar ruwa, ama sai an gyara ruwa don a rabu da kwayar cuta, gyaran ruwa ke bukata a yi:

(a)  Barna: annan ana cire manyan barbashi da kuma galibi a cikin ruwa, sama da kashi amsin (50) na kwayoyin cutar da ke cikin ruwa.

(b) Tacewa: wannan ya ƙunshi cire ƙananan ƙwayoyin ruwa da datti kuma har zuwa kusan 90% na ƙwayoyin cuta marasa ganuwa da ido.

(c)   Cutar da datti na ruwa a matsayin wani matakin karshe a cikin tsarin kulawa zai magance kuma zai kashe sauran kwayoyi [vi].

Cibiyar Nazarin Ruwa da Tsarkake Masana'antu sun tsara matattarar mai amfani-da-ruwa mai sauƙin amfani gina wanda sed sed, filters da disinfect ruwa mai datti.

Je zuwa https://resources.cawst.org/construction-manual/a90b9f50/biosand-filter-construction-manual, don saukewa aikin ginin.

Da zarar ruwan ya tsarkaka, to ya kamata ya gudana yayin da kake wanke hannuwanka. Zamu iya gina wasu

na'urori masu sauki, ta amfani da kayan girke-girke. Peter Morgan ya ɓullo da littafin wannan yana jawo kwarewarsa a Zimbabwe. Ana samunsa a adireshin mai zuwa: https: //wwwaquamor.info

Kammalawa[gyara sashe | Gyara masomin]

Wanke hannuwanku sau da yawa sosai tare da sabulu ko touka da ruwa mai gudana sune hanya mafi-saukin kudi da mahimmanci don hana yaduwar cututtuka. A irin Lokacin Kaman  haka yanda cutar ta duniya baki daya kamar cuta COVID-19 yana barazana ga rayuwarmu, yana da matukar muhimmanci a aiwatar da wasu halayen chanji ,arin abu, kamar nesantawar jama'a da saka masan fuskoki a cikin jama'a.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]