Jump to content

Tsirrai na abinci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsirrai na abinci
plant life-form (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na abinci, useful plant (en) Fassara da shuka
Bangare na wild food (en) Fassara
Hannun riga da animal as food (en) Fassara
daya daga kalan tsirrai
Ayaba kenam itama tsira ce Wanda ake sukata

Tsiro ko tsirrai suma halittar Allah ne wadda suke fitowa bayan anyi ruwan sama, ko kuma wadda ake bawa ruwa. A takaice da wadanda ake nomawa don abincin mutane. Ana amfani da nau'ukan tsirrai da dama wajen samar da magunguna

Ire-iren Tsirran da ake nomawa

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Masara
  2. Dawa
  3. Wake
  4. Gero
  5. Dauro
  6. Maiwa
  7. Agushi
  8. Dankali
  9. Gyaɗa
  10. Rogo
  11. Makani
  12. Riɗi
  13. Doya. Da dai sauran su.