Tsohuwar Makarantar Sakandare ta Tanga
Appearance
| Bayanai | ||||
|---|---|---|---|---|
| Ƙasa | Tanzaniya | |||
| Wuri | ||||
| ||||
Tsohuwar Makarantar Sakandare ta Tanga, Tanzaniya dai wata daɗaɗɗar makaranta ce a Tanga, Tanzaniya. Hukumomin mulkin mallaka na Jamus ne suka gina ta a shekarun 1890 a matsayin makarantar gwamnati ta farko a Tanganyika - babban yankin Tanzaniya na yanzu.
Cibiyar Tarihin Tanga ta dawo da babban ginin wannan makarantar tare da kuɗaɗen da aka nema daga Gwamnatin Jamus.[1]
