Jump to content

Tsokana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tsokana. wata ɗabi'a ce ko al'ada da bahaushe kanyi manƴa da yara keyi.

[gyara sashe | gyara masomin]

kuma anayin tane don a tunzura zuciya ko aba mutun haushi ya aikata Wani Abu ko ya faɗi Wani magana Anfi samun tsokana tsakanin yaro da mahaukaci, ko tsakanin yaro da Mai saurin fushi, ko Kuma ana iya samun tsokana tsakanin ƙanin miji da matan yaya.

[gyara sashe | gyara masomin]

Tsokana ana samun ta tsakanin abokan wasa domin hakan na cikin al'adar Bahaushe.