Tsuga
Appearance
Tsuga wannan kalmar na nufin azuba abu da yawa.
Misali
[gyara sashe | gyara masomin]- Ana tsuga ruwa kamar da baƙin ƙwarya.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.