Jump to content

Tudun Wada (Jihar Kaduna)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tudun Wada

Wuri
Map
 11°15′N 8°24′E / 11.25°N 8.4°E / 11.25; 8.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
Yawan mutane
Faɗi 391,575 (1991)

Tudun Wada wata unguwa ce dake cikin karamar hukumar Kaduna ta kudu dake cikin garin Kaduna babban birnin jihar Kaduna a Arewacin Najeriya, kasar Najeriya. [1] Lambar gidan waya na yankin ita ce 800. [2]

  1. "Tudun Wada, Tudun Wada North, Kaduna South, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved May 4, 2024.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2020-09-24.