Jump to content

Tum, Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tum, Najeriya
Tum (kcg)

Wuri
Map
 9°49′N 8°22′E / 9.82°N 8.37°E / 9.82; 8.37
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
BirniJahar Kaduna
Tsarin Siyasa
 Gwamna Ufuwai Bonet

Tum wani ƙauye ne a cikin Shugabancin Kagoro, Ƙaramar Hukumar Kaura a kudanci Jihar Kaduna a yankin Middle Belt na Najeriya. [1] Ƙauyen yana amfani da ofishin gidan waya a Kagoro .[2]

Mutanen da harshe

[gyara sashe | gyara masomin]

Mutanen garin Tum galibi ƴan ƙabilar Atyap ne, na cikin rukuni biyu, Atyap da Agworok.

Harsuna biyu na Tyap da ake magana a garin Tum sune harshen Tyap da harshen Gworok.

Shahararrun mutane

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Tum, Kaura, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved August 31, 2020.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.