Tumburakai (ƙauye)
Appearance
(an turo daga Tumburakai (kaiye))

Kauyen tumburakai kauye ne da yake karkashin karamar Hukumar dandume ta Jihar katsina,Mutanen tamburakai hausawa ne masu magana da Harshen hausa.[1]
Samuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]Ansamu kauyen tamburakai Daga masu garin dandume ta Hanyar ziyara da hijira,Wanda garin ya kafu tun shekaru 100 da. Suka wuce.
Sana'arsu
[gyara sashe | gyara masomin]Mutanen garin tumburakai Yawancinsu Yan kasuwane masu saye da sayarwa ta hatsi,da Kuma noma,wasunsu Kuma Suna kiwo da Kuma kasuwanci.
Abunda suke nomawa
[gyara sashe | gyara masomin]Suna noman gero,wake,masara da gyada,sukanyi noman Rani da damuna.
Yanayin garin
[gyara sashe | gyara masomin]Garin tumburakai Wanda yake karkashin karamar Hukumar dandume,wace take da girman kasa da yakai 432km² ,garin yanada yanayin zafi ko sanyi 35C° .[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Katsina&lga=Dandume
- ↑ ↑"Post Offices- with map of LGA"