Tunisia
Appearance

Tunisia, a dokance Jamhuriyar Tunisiya itace kasa mafi arewanci dake Africa. Tana a bangaren Maghreb na yankin Arewancin Afirika da suke da alakar boda da Algeria.
Tahiri
[gyara sashe | gyara masomin]Ainihin kasar Tunisiya an kirkira ta ne ta kabilar Berber.