Turanci
Turanci | |
---|---|
English | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 379,007,140 (2019) second language (en) ![]() 1,132,366,680 (2019) harshen asali: 339,370,920 (2011) second language (en) ![]() |
| |
English alphabet (en) ![]() ![]() | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
en |
ISO 639-2 |
eng |
ISO 639-3 |
eng |
Glottolog |
stan1293 [1] |
![]() |




Turanci harshe ne, kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani dasu a nahiyar turai da ƙasashen dake yammacin duniya, watau nahiyar Amurika ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a faɗin duniya.Turanci na ɗaya daga cikin yaren da ya kewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin turanci,a turance ana kiran shi da (global language). Turanci shine harshen majalisar ɗinkin duniya (MDD) da kuma wasu ƙasashen da Ƙasar Ingila tayiwa mulkin mallaka, misali: Najeriya Gana Indiya da sauran ƙasashe rainon Ingila.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Turanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.