Turki bin Nasser Al Saud
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Riyadh, 14 ga Afirilu, 1948 |
| ƙasa | Saudi Arebiya |
| Harshen uwa | Larabci |
| Mutuwa | 30 ga Janairu, 2021 |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Nasser bin Abdulaziz |
| Yara |
view
|
| Yare |
House of Saud (en) |
| Karatu | |
| Harsuna |
Larabci Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
entrepreneur (mul) |
| Kyaututtuka | |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |

Turki bin Nasser Al Saud (14 ga watan Afrilu shekara ta 1948 - 30 ga watan Janairu shekara ta 2021) ɗan sarki ne, ɗan kasuwa kuma hafsan soja. Shi ne shugaban hukumar yanayi a Saudi Arabia da kuma memba na Gidan Saud . An haifeshi a Riyadh, Saudi Arabia . Yarima Turki ya fara aiki a matsayin mataimakin kwamanda a rundunar sojan sama ta Saudi Arabiya a shekara ta dubu daya da dari tara da casin da shidda 1996 kuma ya zama kwamanda mai mukamin janar a rundunar.
Laifi
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Nuwamba na shekara ta 2017, an kame Saud da laifin cin hanci da rashawa.
Rasuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Turki bin Nasser ya mutu a ranar 30 ga watan Janairun shekara ta 2021 a Riyadh, yana da shekara 72. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ وفاة الأمير تركي بن ناصر بن عبدالعزيز آل سعود Ajel. Retrieved 30 January 2021.