Turyahikayo Rugyema

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BENONI, Dr Turyahikayo Rugyema (an haife shi a shekara 1942) a kasar Uganda, shahararran mai ilimi Tarihi.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya zurfafa ilimi a fannin Tarihi, Malami Jamia a na History a Oakland University, Rochester, Michigan, USA, bayannan ya zama babban Malami a Na History a Makerere University, Kampala, bayannan aka bashi mukamin director na Institute of Social Re-search, Makerere University, 1979.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)