Udom Gabriel Emmanuel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Udom Gabriel Emmanuel
Udom Emmanuel.jpg
Governor of Akwa Ibom State (en) Fassara

29 Mayu 2015 -
Godswill Akpabio (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken suna Udom Gabriel Emmanuel
Haihuwa Akwa Ibom, 11 ga Yuli, 1966 (55 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Mutanen Efik
Harshen uwa Harshen Efik
Yan'uwa
Abokiyar zama Martha Udom (en) Fassara
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya
Harsuna Turanci
Harshen Efik
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Katolika
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Udom Gabriel Emmanuel (An haife shi a 11 ga watan Yuli 1966) . shine gwamnan Jihar Akwa Ibom, Nijeriya, Yakama aiki tun daga 29 watan Mayu 2015.

Emmanuel yazama gwamnan Akwa Ibom bayan samun nasarar dayayi a babban zaben Nijeriya ta 11 April 2015.[1] Inda aka rantsar dashi a 29 watan Mayu 2015. Da takensa na "dakkada" [2]

Emmanuel yafara aiki ne a matsayin Shugaban gudanar da karatun ranar Lahadi a Qua Ibok church, sannan yazama Darektan banki.[3]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. cite web|url=http://leadership.ng/news/425192/udom-emmanuel-wins-akwa-ibom-guber-poll%7Ctitle=Udom Emmanuel Wins Akwa Ibom Guber Poll –|publisher=|accessdate=9 October 2016
  2. cite web|url=http://www.thenigerianvoice.com/news/181003/1/kinsmen-celebrate-governor-udom-emmanuel-with-inau.html%7Ctitle=Kinsmen Celebrate Governor Udom Emmanuel With Inaugural Reception|publisher=|accessdate=9 October 2016
  3. Cite web|url=https://www.bloomberg.com/markets/stocks%7Ctitle=Stocks%7Cwebsite=Bloomberg.com%7Caccess-date=2016-12-12