Jump to content

Umar Saidu Doka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Umar Saidu Doka
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Shiroro/Rafi/Munya
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Umar Saidu Doka dan siyasar Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin memba mai wakiltar Shiroro/Rafi/Munya Federal Constituency a majalisar wakilai.[1][2][3]

Rayuwar farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Umar Saidu Doka a shekarar 1965.[1]

Sana'ar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Umar ne a karkashin jam’iyyar APC a matsayin dan majalisar tarayya a 2019 domin wakiltar mazabarsa a majalisar wakilai.[3]

  1. 1 2 Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2024-12-24
  2. "PEPS". peps.directoriolegislativo.org. Retrieved 2024-12-24.
  3. 1 2 Gaddafi, Ibrahim Tanko (2023-01-19). "First-term Senator leads Niger NASS members with 38 bills". OrderPaper. Retrieved 2024-12-24