Ummul Darda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Umm al-Darda al-Kubra ( Larabci : أم الدرداء الكبرى) sahabi Muhammadu ne. Ta kasance fitacciyar malamar shari'a a karni na 7 a cikin Damascus. [1]

Daya daga cikin dalibanta, <b id="mwDA">‘</b> Abd al-Malik bn Marwan, shi ne khalifan Umayyawa na 5. [2] Ya yi karatun fiqhu a wajen Umm al-Darda [3] Masanin tarihin musulmai ne akarni na 14 Ibn Khaldun ya ce, Abd al-Malik bn Marwan yana daya daga cikin manyan Khalifofin Larabawa da musulmai.Kuma ya bi sahun Umar bn Khattab, Amirul Muminai, wajen tsara al’amuran gwamnati.” [4]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Suleman, Mehrunisha; Rajbee, Afaaf. "The Lost Female Scholars of Islam". Emel magazine. Emel magazine
  2. Carla Power, "A Secret History", New York Times Magazine, 25 February 2007.
  3. Suleman, Mehrunisha; Rajbee, Afaaf. "The Lost Female Scholars of Islam". Emel magazine. Emel magazine.
  4. Montefiore, Simon Sebag (2012-05-17). Titans of the Middle East. Quercus Publishing. 08033994793.ABA.