Unai Hernández
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Cikakken suna | Unai Hernández Lorenzo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Malgrat de Mar (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Yaren Sifen Catalan (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
wide midfielder (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.71 m | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Unai Hernández Lorenzo (an haifeshi 14 Disamba 2004) kwararren dan wasa ne dan asalib kasar Spaniya da kuma Laliga a Barcelona Atlètic.
Rayuwar Farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeshi a garin Badalona, a kasar Barcelona, Catalonia,[1] Hernández ya fara rayuwar kwallon kafarsa a kulob din Girona.
Salon Wasa
[gyara sashe | gyara masomin]An bayyana Hernández a matsayin "yana rike da kansa sosai lokacin da zai matsa zuwa gefen hagu, tare da saurin canje-canje daban-daban na taki".[2]
Rayuwar sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Hernández babban ɗan'uwan Unax Hernández ne.[3] Shi ɗan Josep Hernández ne da Raquel Lorenzo.[4]