Unguwan Rimi
Appearance
Uguwar Rimi unguwa ce da ke cikin birnin Kaduna, Najeriya. Unguwa ce da ta shahara kusan duk mazaunin Kaduna yasan da unguwar. Unguwar Rimi tana karkashin karamar hukumar Kaduna ta Arewa.[1]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Manyan Makarantu da suke a Unguwar rimi sun hada da:
- Jami'ar jihar Kaduna
- Kwalejin Kimiyya da Fasaha Kaduna
- Kwalejin Rimi
- Almannar