Jump to content

Unguwar aliyu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Unguwar aliyu unguwace acikin garin malumfashi ,unguwace wace Mutanen unguwar sukan tatu musanman lokacin zabe da Kuma lokacin yin shawara Daga manya [1]

Unguwar aliyu tana Cikin kwaryar garin malumfashi Wanda yakeda Yawan mutane kimanin 182,663 da Kuma girman kasa dayakai 162 km²

Kayan jindadi

[gyara sashe | gyara masomin]

Kayan Jin dadi sun hada da Makarantar,wurin dibar ruwa da Kuma titina[2]

  1. https://www.integrity.ng/index.php/wards/view/4998
  2. Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20