Ursula Ndlovu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 3 ga Faburairu, 1994 (32 shekaru) |
| Sana'a | |
| Sana'a | netball (en) |
Ursula Ndlovu (an Haife ta a ranar 3 ga watan Fabrairu 1994) 'yar wasan ƙwallon raga ce ta ƙasar Zimbabwe wacce ke wakiltar ƙasar Zimbabwe a duniya kuma tana taka leda a matsayin mai kai hari. [1] [2] Ta kasance memba a cikin tawagar 'yan wasan Zimbabwe wacce ta kare a matsayi na takwas a gasar cin kofin duniya ta kwallon raga ta shekarar 2019, wanda a tarihi ya kasance farkon bayyanar Zimbabwe a gasar cin kofin duniya ta Netball. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ursula Ndlovu". Netball World Cup (in Turanci). Retrieved 2019-09-10.
- ↑ "Ursula Ndlovu". Netball Draft Central (in Turanci). Archived from the original on 2020-03-17. Retrieved 2019-09-09.
- ↑ "Zimbabwe". Netball Draft Central (in Turanci). Archived from the original on 2021-07-19. Retrieved 2019-09-09.