User:Abba Nabara
Appearance
Assalamu alaikum cikakken sunana shine Abdulaziz Muhammad Nasir nafara rubutu a tsaka da faruwar annobar corona duk da cewa na dade inada burin hakan araina nayi karatun firamari dana sakandiri na a jahar kaduna bayan nan na nayi karatun kamarv diploma na a Kaduna Polytechnic nasamu kaina aharkar karantarwa ma'ana teaching a matsayin malamin darasin kimiya (Physics) bayanan na cigaba da karatun babban diploma wanda nake kanyi ayanzu.