User:Abuubaidamuhammad
Abu-ubaida Muhammad an haifeshi acikin garin Gombe a anguwan checheniya kawu peto street, yayi firamari a Karan Gada primary school Gombe 2004 xuwa 2010 sannan yayi Government day junior secondary school Pilot daga 2010 xuwa 13 Sai kuma yatafi Government day Science secondary school (Science 2) 2013-2016 ananne yazana neco da Waec Alhamdulillah kuma yasamu fefa lokacin yacika makarantu da dama abangaren science duk baisamu ba daga karshe yasamu aiki a Raypower FM radio Gombe yafara aiki dasu, sannan a 2017 yasamu daman tafiya karatu yaje yakaranci bangaren aikin Jarida wato mass communication a Abubakar Tatari Ali Polytechnic Bauchi yaje yayi Diploma, amma kafunnan yayi aiki da Albarka Radio Bauchi amatsayin Freelancer, yazo yayi aiki da Amana FM Gombe, Sannan yanxu yana aiki da Radio Nigeria jewel fm Gombe, shi Dan asalin jahar Gombe. Sannan haryanxu baiyi aureba.
Abuubaida Muhammad shine Mutum na Farko Daya Fara kirkiran Radio na yanar Gizo a Shiyar Arewa maso Gabashin Nigeria dake shirye shirye Kai tsaye afadin Duniya acikin Karshen Hausa, sannan ya Samar da Manhajar Sada Zumunta Mai Suna FaFChat kuma ana amfani Da ita yanxu haka.