User:Audithor Hamid
Appearance
Suna na yusuf hamza. Na fara Rubutu ina shekara sha shida (16) a bangaren rubuce-rubuce akan Matsaloli dasuka shafi Kirkira da Kimiya ,A halin yanzu ina cigaba da karatuna na matakin jami'a a Bayero university kano .Ina karantar computer engineering .Nayi sha'awar fara bada gudummuwa a Wikipedia a 4-03-2023 domin na isar da kyawawan manufofina wajan kara ilimantar da al'umma akan duniyar kimiya da kirkira. Ina fatan sakon da nake so na isar na rubuce-rubucena zai anfani al'umman duniya baki daya. Allah ya taimakeni ameen.