User:Binisanusi Sokoto
Appearance
Cikakken suna Binisanusi Sokoto shi ne, JABIR SANUS, an haife shi a shekarar 1993 a garin Gwiwa dake karamar hukumar mulki ta WAMAKKO dake, Sokoto.
Ya yi karatunsa na Primary a makarantar Primary ta Attahiru Dalhatu Bafarawa dake Sokoto, daga nan kuma ya zarce zuwa kwalejin Ilimin kimiyya ta Gwamnati dake Farfaru in da yayi karatunsa na Sakandari.