User:Faruq mustapha
Appearance
suna na faruq mustapha ni dan garin maiduguri ne. Na taso ne a cikin garin maiduguri cikin wata karamar hukuma ta local Government in gwoza, nayi makaranta ne a chan cikin Karamar hukumar tun daga nursery one har zuwa nursery three sa anan mukabar cikin karamar hukumar gwoza muka koma cikin garin Maiduguri daga chan na cigaba da makaranta na a cikin garin Maiduguri har na kai gazuwa matakin kammala makarantar secondare na samu shi ga jami'a na kammala diploma na a cha wannan shine takaicech cen labarina