Jump to content

User:General500

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abdulsalam A Musa an haifeshi a garin Potiskum shakarata 08 gawatan 06 1997

yayi karatun firamari a Arikime, gada 2004 zuwa 2009 sannan yayi ƙaramar sakandare a Arikime daga 2009 zuwa 2012, sannan ya tafi Kukuri Yayi karantun sakandire ashekara 2012 zuwa 2015, bayan ya kammala karatun sa na sakandire. Sai yashiga makarantar koyar s Kwalejin Gudanarwa da Nazarin Kasuwanci shakara 2015 zuwa 2018 inda ya karɓi shaidar kammala diploma ɗin da a ɓangaren shirya takardu a kimiyan ce, daganan sai a 2021 ya shiga karatun Fasaha da sarrafa ofis a matakin gaba da diploma har zuwa yanz, yana kuma koyon Shirye shiryen da ƙirira na urar software

babu wani aiki da yake har yanzu ɗalibine sai dai ɗan ƙaramin kasuwanci haka

Ya kware wa word processor dakuma Corel draw haɗin da exel