User:Hamza muhammad Karl Marx
Appearance
shin ko kun san cewa da akwai wani bayani game Angeles wannan tsibirin na bamuda wanda a turance ake Kiran sa da suna (Bermuda triangle) wato kusurwar bamuda cewar wasu masana anan ne fadar iblis take. woto shaitan. hakan yasaka wasu mutanen suke kiransa da suna (devil's treangle) wato kusurwar shaitan