Jump to content

User:Humairacaptain

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Asssalamu Alaikum, Sunan Aisha Umar Abdulhameed, ahaifeni a garin Kaduna, inda nayi praimare, secondary da kuma babbar makaranta wadda na mallaki certificate a fanni na accounting, Koda yake nayi aure a shekar alif dari tarada da casain da daya,ina da yara biyar,kuma ni ma'abuciyar rubutu ce. Bayan haka na kara komawa makaranta don in mallaki certificate na matakin farko a fanin ilimim naura mai kwakwalwa, wato Basic Computer Certificate. Nayi aiki a NACB, Kaduna South, Zariya Local Govenment a matsayin principal accountant na sashen account Department. Ni ma"abuciyar rubutu ne, kuma a yanzu haka yar kasuwa ce na zamani wanda ke gudana a duk fadin duniya a sashen yanar Gizo tare da katafaren kamfanin Century 21st freedom group (Daular Arewa). Ina mai farin cikin kasancewa tare daku, zan bada gudumawa na akowane lokaci, ina tare daku dari bisa dari. Na gode