User:Jamilu Musa abdullahi
Appearance
Karin magana •Hannun hagu Babakon kazanta bane. Ma'ana ba abin mamakibane sakamakon dashi aketsarki •Dan damo Ba'ayi kambuba Ma'ana saboda hakuri irin na damo shiyasa ba'a bukatar ayi wani shiri na musamman sabida shi, wanda mafarauta ko masu fadan dambe suke ammafani da shi. •Alauje Ba mikakke Ma'ana ana amfani da wannan Karin maganar a lokacin da ake sake jaddada karfin magana.