Jump to content

User:Luqmanspeaks

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sunana Lukman Kabir. Ni mazaunin garin kaduna ne a nigeria kuma ni mutum ne mai matuƙar buri da hangen nesa. ina da burin yada bayyanai masu inganci da ilimantarwa, a wikipedia da sauran shafukan yada bayanai.