User:Majestypresnt
Asallamu'alaikum, Barka da war haka, sunana Abubakar Fatima Abdullah. an haifeni a arewacin kasar nigeria, a arewa ta gabas jahar Kaduna, na tashi kuma na girma a wanan gari mai albarka na Kaduna. Inda nayi karatun firaimary na a Mamena Memorial School, nayi karatun karamar Secondary a All Saint Internationall Collage, inda na kamala karatun babar sakandary na a Ah'lul Badar Islamic International School. Yanzun haka ina karatu a mataki na karshe a daya daga cikin babar jami'ar Africa, Ahmadu Bello University Zaria, Nigeria. Na gano ina da sha'awar karatu da rubuce rubuce tun ina karamar secondary, inada nake nazari akan rubce rubuce da aka walafa a news paper musaman rubutu da suka shafi mata, al'adu, nishadi, wakoki, dasauran su. Daga bisani, bayan n