Jump to content

User:Saif1983

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

HAUSA A FAGEN YADA LABARAI

GIDAGEN REDIYOYIN DA SUKE YADA SHIRYE-SHIRYE DA HARSHEN HAUSA DAGA KASASHEN WAJE :

TURAI :

1- BBC Hausa. (Ingila)

2- RFI Hausa. (Faransa)

3- DW Hausa. (Jamus)

4- TRT Hausa. (Turkiyya).

LATIN AMERIKA :

5- VOA Hausa. (AmeriKa)

YANKIN YURASIYA :

6- Sashen Hausa Radio Moscow. (Rasha)

ASIYA :

7- CRI Hausa. (China)

8- IRIB Hausa, ko kuma : Hausa radio tehran. (Iran)

AFRIKA :

9- Muryar Afrika birnin Alkahira. (Misra)

10- Sashen Hausa Radiyon kasar Libiya.