User:Salimat Rabiu ibrahim
Momee Gombe
[gyara sashe | gyara masomin]Maimuna Gombe Abubakar ,wadda akafi sani da (momee Gombe), yar wasar kwaykoyoce a Nigeria.
Rayuwa da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Momee Gombe an haifeta a ranar 11 ga watan July 1999 ,a jahar Gombe , Nigeria.taje makarantar firamare da sakandare a Gombe .jarumar ta zama tauraruwa da wakar Hausa da jarumi Adam A zango Wanda ta ambata a matsayin allon kwaikwayonta a masana'antar shirya fina finai ,tareda mawaki Hamisu breaker,d Kuma mawaki Kuma jarumi garzali Miko da Kuma sauran kananun mawaka a arewacin Nigeria
Rayuwar sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Momee Gombe ta aure fitaceccen mawakin Hausa Adam fasaha a shekara ta 2021 ,ammn auren y kare a Yan watanni kadan ,tare da hasashe saboda alakarta tareda hamisu breaker
Fina finai
[gyara sashe | gyara masomin]Ta bayyana a film sama da 30 ,daka cikinsu akwai
-kishin mata
-Asalin kauna
-Alaqa (series)
Tunani
[gyara sashe | gyara masomin]1.^"cikakken Tarihin Momee Gombe>> kundin tarihi.kundin tarihi.2021-03-28. retrieved 2021-09-07
2.^"Takaitaccen tarihin jaruma momme Gombe."Alummar Hausa .2020-10-15. Retrieved 2021-09-07