Jump to content

User:Sharhinigeria

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sharhi

Sharhi manhajar yanar gizo-gizo ce da aka kirkira domin Samar da fannoni acikin yaren Hausa Wanda ya hada da bangarori guda hudu kamar haka

Sharhi Labaraii

1.Sharhi Labarai: Gidan Jaridane da yake yada labarai ta bangaren website da shafukan sada zumunta duk acikin yaren Hausa ta Cikin nauin rubutu, sauti, hoto da video

2. Radio Sharhi: Gidan radio me dake yanda shirye-shiryen sa ta hanyar internet Wanda ake iya kamashi ta [1] ko ta wadannan manhajoji kamar zeno FM, liveonlineradio, radio.garden da sauransu.muna yada shirye-shiryenmu ta harshen Hausa.

3. Sharhi TV: Gidan talabijin ne na da muke yada shirye-shiryen mu ta Hanyar internet a [2] ko ta YouTube channel din [3]

duk a Cikin harshen Hausa

4. Sharhi Makaranta: Bangaren Karatune online da sharhi take koyarwa domin alummar Hausawa su sami ilimi cikin dauki ta [4]