User:Umar11676
Appearance
HAUSA READER
Yanda ake aiki da shi: Idan ka shiga zaka ga wurin rubutu to anan zaka rubuta nambobin da kake son ta fada ko wani irin namban da kaga daman sawa duk namban da kake son rubutawa, in ka sa saika danna Send
Hausa Reader: software ce, da aka sake ta a wannan shekaran, sa'annan kuma bawai an gama ta bane, ana gwada tane, kuma ana kan aikin ta, domin har yanzu bata cika sunan ta na Hausa Reader ba, saboda iya nambobi take iya furtawa a yanzu, sa'an nan kuma ita ce ta farko a 'kasar Nigeria, kuma insha Allahu zata taimaki al'umma!
Sanarwa: Idan za kayi aiki da ita, da farko ka nemi browser Chrome, sa'annan kafara. Idan kaji batayin magana to daga version din Chrome din ka ne kayi downloading din audion Insha Allahu zai yi a playern wayar ka.