Jump to content

User:Yusuf Sahabi Badole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Unguwar Badole Badole, unguwace da take a karamar hukumar Dandume ta jahar katsina, Badole tana ƙarƙashin Ɗansoda word ne, kuma itace unguwa mafi girma a Ɗandume.

Mai unguwar unguwar Ana kiransa da mai unguwa mati, kafin a raba unguwar biyu

Bayan Arrabata biya sai tazama rabi A hannun mai unguwa mat rabi a hannun mai unguwa bello WANNAN SHINE TAƘAITACCEN TARIHIN UNGUWAR BADOLE

DAGA NAKU: YuSuf Sahabi Badole