User talk:رجال الله الكوغامي

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa sashen tattaunawa[gyara masomin]

Sunana Bashir Haruna Alhassan Kaugama ina yiwa ɗaukacin Editor's fatan Alkhairi da fatan ci-gaba a cikin rayuwa na gode

 [[رجال الله الكوغامي|رجال الله الكوغامي]] (talk) 21:35, 10 ga Janairu, 2022 (UTC)[Mai da]

Barka da zuwa![gyara masomin]

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, رجال الله الكوغامي! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.Em-mustapha talk 21:48, 10 ga Janairu, 2022 (UTC)[Mai da]

Yauwa Barka dai, Na gode kwarai da gaske, yanzu Ni bako ne bazan iya shiga ciki sosai ba, amma kuma in sha'Allah matukar na kwarai a cikin wannan shafi zan kokarta in bada gudunmawa ta ta yadda bayana zai yi kyau koda bana raye.

 [[رجال الله الكوغامي|رجال الله الكوغامي]] (talk) 10:24, 11 ga Janairu, 2022 (UTC)[Mai da]