User talk:Alexman2021

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga User talk:Alexman1910)
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Alexman1910! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Anasskoko 08:30, 12 Nuwamba, 2019 (UTC)[Mai da]

Anasskoko 08:31, 12 Nuwamba, 2019 (UTC)

Well appreciated[gyara masomin]

I do understand that you are trying to create article on small wiki like ours, we welcome you and we need you here. keep doing the good job.Anasskoko 08:54, 12 Nuwamba, 2019 (UTC)