User talk:Aliyu Dahiru Aliyu

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa a Hausa Wikipedia, Aliyu Dahiru Aliyu! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyaranta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. –Ammarpad (talk) 17:32, 29 ga Afirilu, 2019 (UTC)[Mai da]

Barka da ƙoƙari Aliyu Dahiru Aliyu, Inason sanar da kai cewa ina neman abani ikon gudanarwan administrator anan, zaka iya duba bukata na Admin Request, dafatan zaka goyi baya ta hanyar sanya *'''Support''' --~~~~. Nagode sosai.The Living love (talk) 21:51, 17 Satumba 2019 (UTC)[Mai da]

Abun Lura[gyara masomin]

Assalamu alaikum, zaka ga na kara bayanai akan sabon shafin daka kirkira mai suna Maulidi, nayi hakan ne saboda ana saka critics akan duk wani shafi da ya kasance controversial/wato abunda ake rikice akansa. kasancewar ba duka musulmi bane suka yarda da Maulidi, idan ka tsahi kirkiran shafin sai kayi bayanin cewa wasu daga cikin musulmai basu yarda da maulidi ba, idan kuma baka yi haka ba, to za'a kaddara duka musulmai nayi ne, kuma ba haka bane, saboda akwai banbance-banbancen bauta a tsakanin Shi'a, Ahlussunna, Qur'aniyyun da kuma darikia. Nagode a kullun naka.User:Anasskoko 10:12, 9 Nuwamba, 2019 (UTC)[Mai da]