User talk:Anasskoko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa a Hausa Wikipedia, Anasskoko! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyaranta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. The Living love (talk) 09:17, 12 ga Yuni, 2019 (UTC)

Barka da ƙoƙari[Gyara masomin]

Inason sanar dakai cewa rubutun da kayi akan Ibn Taymiyyah na goge shi, saboda yakasance maimaici tunda anriga anyi rubutu akansa, sai dai zaka iya inganta wanda akwai ko kayi rubuta akan wasu sabbin Muƙaloli.The Living love (talk) 09:23, 12 ga Yuni, 2019 (UTC)

Muna jin ɗadin gudunmuwar ka, sai dai da ka duba wannan bayanan domin zasu amfani me ka sosai, Yadda zaka taimaka Kamar yadda ya dace, ko kuma ga en:Wikipedia:Teahouse dan a koyar dakai yadda zaka taimaka a Wikipedia. The Living love (talk) 13:45, 15 Satumba 2019 (UTC)

Barka da aiki[Gyara masomin]

Naga kana ta kokarin yin rubutu a game da Kofa wato Portal, hakan daidai ne. Amma yakamata kasan bambanci tsakananin Kofa (portal) da kuma Makala (article). makala ta kunshi bayani ne akan abinda aka gina makalar a kansa, amma Kofa kuwa bayan bayanin ma'anar ta, to za'a kawo dukkan makaloli masu alaka da ita a sakasu a tsar cikin ginin teburi (templates). Misali; A Kofar Addini, ba wai ma'anar addi kadai ya kamata a kawo ba, a'a ba bukata domin tuni akwai makala akan Addini. Abi bukata shine, bayan takaitaccen bayani game da Addi sai kuma ka jero sunayen addinai da rabe raben addinai da dariku da sunayen guraren ibada da litattafan addinai da dukan wani abu da ya danganci addini. Abubakar A Gwanki (talk) 05:46, 20 Satumba 2019 (UTC)

Godiya[Gyara masomin]

Nagode Abubakar A gwanki ka ci gaba da min gyara ina san haka. a kullun naka Anasskoko (talk) 11:36, 20 Satumba 2019 (UTC)

Nagode[Gyara masomin]

Naga tunattarwar ka nagode sosai. Ina matukar son bunkasa Hausa Wikipedia sai dai ganin rashin sala references da banayi hakan yana faruwa ne sakamakon rashin kayan aiki a wanjena. Nagode sosai

 • Allah ya kawo arziki mai amfani, Allah yasa mu dace, ameen Anasskoko (talk) 14:02, 31 Oktoba 2019 (UTC)

Wikipedia Asian Month 2019[Gyara masomin]

Wikipedia Asian Month Logo.svg

Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa

Greetings!

Thank you for organizing Wikipedia Asian Month 2019 for your local Wikipedia language. For rules and guidelines, refer to this page on Meta. To reach out for support for the contest or ask any query, reach out to us on our Contact Us page. Our International Team will be assisting you through out the contest duration. Thank you for your efforts in making this project successful.

Best wishes,

WAM 2019 International Team

Stay Updated B&W Facebook icon.png  B&W Twitter icon.png


--MediaWiki message delivery (talk) 11:46, 2 Nuwamba, 2019 (UTC) I will by the grace of God. Anasskoko (talk) 08:44, 3 Nuwamba, 2019 (UTC)

Wikipedia Awareness in Kaduna[Gyara masomin]

Barka Anasskoko, ka tuntube ni. NagodeThe Living love (talk) 20:29, 15 Nuwamba, 2019 (UTC)

Extension of Wikipedia Asian Month contest[Gyara masomin]

In consideration of a week-long internet block in Iran, Wikipedia Asian Month 2019 contest has been extended for a week past November. The articles submitted till 7th December 2019, 23:59 UTC will be accepted by the fountain tools of the participating wikis.

Please help us translate and spread this message in your local language.

Wikipedia Asian Month international team.

--MediaWiki message delivery (talk) 14:12, 27 Nuwamba, 2019 (UTC)

What's Next (WAM)![Gyara masomin]

Congratulations! The Wikipedia Asian Month has ended successfully and you've done amazing work of organizing. What we've got and what's next?

 • We have a total of 10,186 articles made during this edition and it's the highest of all time.
 • Make sure you judge all articles before December 20th, Once you finish the judging, please update this page.
 • There will be two round of address collection scheduled: December 22th and December 27th 2019.
 • Please report the local Wikipedia Asian Ambassador (who has most accepted articles) on this page, if the 2nd participants have more than 30 accepted articles, you will have two ambassadors.
 • In case you wondering how can you use the WAM tool (Fountain) in your own contest, contact the developer Le Loy for more information.

Best wishes,

Wikipedia Asian Month International Team

--MediaWiki message delivery (talk) 17:30, 14 Disamba 2019 (UTC)

Inganta Rubutu[Gyara masomin]

Barka da ƙokari Anass, duba nan Inganta rubutu, yakamata mu gyara tun yanzu ba sai wani lokaci ba. Dama na ambace ka ne acikin zancen da nufin cewa zaka gani, amma dai ga sanarwa ta. Nagode.The Living love (talk) 06:24, 30 Disamba 2019 (UTC)

WAM 2019 Postcard[Gyara masomin]

Dear Participants and Organizers,

Congratulations!

It's WAM's honor to have you all participated in Wikipedia Asian Month 2019, the fifth edition of WAM. Your achievements were fabulous, and all the articles you created make the world can know more about Asia in different languages! Here we, the WAM International team, would like to say thank you for your contribution also cheer for you that you are eligible for the postcard of Wikipedia Asian Month 2019. Please kindly fill the form, let the postcard can send to you asap!

Cheers!

Thank you and best regards,

Wikipedia Asian Month International Team --MediaWiki message delivery (talk) 08:16, 3 ga Janairu, 2020 (UTC)

WAM 2019 Postcard[Gyara masomin]

Wikipedia Asian Month 2019

Dear Participants and Organizers,

Kindly remind you that we only collect the information for WAM postcard 31/01/2019 UTC 23:59. If you haven't filled the google form, please fill it asap. If you already completed the form, please stay tun, wait for the postcard and tracking emails.

Cheers!

Thank you and best regards,

Wikipedia Asian Month International Team 2020.01


MediaWiki message delivery (talk) 20:58, 20 ga Janairu, 2020 (UTC)

Godiya[Gyara masomin]

Barka da kokari Anas, naga sakonka, nagode sosai sosai. Abdulmajidaliyu (talk) 03:56, 6 ga Faburairu, 2020 (UTC)

08033165908

WAM 2019 Postcard: All postcards are postponed due to the postal system shut down[Gyara masomin]

Wikipedia Asian Month 2019

Dear all participants and organizers,

Since the outbreak of COVID-19, all the postcards are postponed due to the shut down of the postal system all over the world. Hope all the postcards can arrive as soon as the postal system return and please take good care.

Best regards,

Wikipedia Asian Month International Team 2020.03

Kayan miya[Gyara masomin]

Hi Anasskoko, I removed in the article above the parts in english so could you please tell me that te text now also it is in the wrong language. Thanks. DARIO SEVERI (talk) 03:54, 25 ga Afirilu, 2020 (UTC)

Thank you very much User:DARIO SEVERI, first let me welcome you, I hope 🙏 you will stay and help to develope Hausa Wikipedia, but the name you gave it is a little bit incorrect in Hausa language, because the Word Vegetable is translated as Kayan miya or kayan Gwari, while Fruits is translated as kayan lambu or Kayan Marmari, for example: Mango, Guava , Orange 🍊, and Apple are called Kayan lambu while pumpkins, pepper, tomato 🍅, onions, lettuce, water-leaf are Kayan miya or kayan Gwari, we are working to develope our wikitionary soon 🔜 by God grace, the reason is in Hausa language we don't have a word for crops, we only have a word for plants, which is Tsirrai or Shuka. Nice to meet you.------ An@ss_koko(magana)(aiki) 04:36, 25 ga Afirilu, 2020 (UTC)
Hi Anasskoko, unfortunatly I can not help so much because I am not able to understand this language but I will try to update some articles. Best Wishes. DARIO SEVERI (talk) 10:52, 25 ga Afirilu, 2020 (UTC)

User:DARIO SEVERI we appreciate the little we will have from you, if you need any assistance I'm standby, farewell!-------- An@ss_koko(magana)(aiki) 13:11, 25 ga Afirilu, 2020 (UTC)

ASALAM[Gyara masomin]

ALAIKO SONA NA HASSAN KMC

WikiGap[Gyara masomin]

Salam Anas! Anason artcles ne kawai akan mata yan'Najeriya banda yan' wasu kasashe, sannan idan kayi creating articles daga wadanda ke cikin list to kana da +20 points bonus. Naga kana sa 50points bonus na Featured articles, zaka samu +50 point bonus ne kawai idan article din da ka kirkira yasamu zama featured article a wiki din da ka kirkireshi, ammma bawai dan shi featured article bane a wani wiki. Barka da Kokari.Em-mustapha t@lk 13:49, 13 Mayu 2020 (UTC)

user:M-Mustapha Kace nayi aikin baban giwa kenann. An@ss_koko(magana)(aiki) 13:55, 13 Mayu 2020 (UTC)

Digital Postcards and Certifications[Gyara masomin]

Wikipedia Asian Month 2019

Dear Participants and Organizers,

Because of the COVID19 pandemic, there are a lot of countries’ international postal systems not reopened yet. We would like to send all the participants digital postcards and digital certifications for organizers to your email account in the upcoming weeks. For the paper ones, we will track the latest status of the international postal systems of all the countries and hope the postcards and certifications can be delivered to your mailboxes as soon as possible.

Take good care and wish you all the best.

This message was sent by Wikipedia Asian Month International Team via MediaWiki message delivery (talk) 18:58, 20 ga Yuni, 2020 (UTC)

Barka da aiki[Gyara masomin]

Malam Anasskoko na samu wata matsala ne wajen editin din article na Najeriya, kuma na kasa dawo da abubuwan daidai, dan Allah kaje Shafin ka saita lamarin.

Abubakar A Gwanki Barka da aiki gwanki, an rigaye ni gyarawa, M-Mustapha ya dawo da bayanan, Nagode.--- An@ss_koko(magana)(aiki) 08:10, 18 ga Yuli, 2020 (UTC)

Wikipedia Asian Month 2020[Gyara masomin]

Wikipedia Asian Month 2020

Hi WAM organizers and participants!

Hope you are all doing well! Now is the time to sign up for Wikipedia Asian Month 2020, which will take place in this November.

For organizers:

Here are the basic guidance and regulations for organizers. Please remember to:

 1. use Fountain tool (you can find the usage guidance easily on meta page), or else you and your participants’ will not be able to receive the prize from WAM team.
 2. Add your language projects and organizer list to the meta page before October 29th, 2020.
 3. Inform your community members WAM 2020 is coming soon!!!
 4. If you want WAM team to share your event information on Facebook / twitter, or you want to share your WAM experience/ achievements on our blog, feel free to send an email to info@asianmonth.wiki or PM us via facebook.

If you want to hold a thematic event that is related to WAM, a.k.a. WAM sub-contest. The process is the same as the language one.

For participants:

Here are the event regulations and Q&A information. Just join us! Let’s edit articles and win the prizes!

Here are some updates from WAM team:

 1. Due to the COVID-19 pandemic, this year we hope all the Edit-a-thons are online not physical ones.
 2. The international postal systems are not stable enough at the moment, WAM team have decided to send all the qualified participants/ organizers extra digital postcards/ certifications. (You will still get the paper ones!)
 3. Our team has created a meta page so that everyone tracking the progress and the delivery status.

If you have any suggestions or thoughts, feel free to reach out the WAM team via emailing info@asianmonth.wiki or discuss on the meta talk page. If it’s urgent, please contact the leader directly (jamie@asianmonth.wiki).

Hope you all have fun in Wikipedia Asian Month 2020

Sincerely yours,

Wikipedia Asian Month International Team 2020.10

Gyararraki[Gyara masomin]

Barka da ƙoƙari! Naga kana sanya rukunin tushe (parent category) a maƙala, ita ba'a sanya ta a maƙala domin tana dauke ne da kananan rukunnai masu alaka da ita, misali; category:mutane a maƙalar Dan Fodio da sauran su, za'a iya samun bayanai anan Dan sanin yadda ake amfani da category, [yadda ake sanya rukuni a wikipedia Naga ka mayar da sunan Gidan Arewa zuwa Arewa House, ko kasan cewa Gidan Arewa gidan gwamnati ce, dan haka ba haja ce ta wani ba, saboda Gwamnatin Najeriya baturiya ce shiyasa gwamnati ta sanya mata suna na turanci kuma duk wani gini, hukuma ko ma'aikata mallaki ce ta gwamnati, shiyasa kowace ƙabila dake Najeriya suna da yadda suke kiran wannan mallaki domin tasu ce amatsayin yan'kasa Najeriya, misali; Ahmadu Bello University sai bahaushe ya kira ta da Jami'ar Ahmadu Bello haka shima wani a wata ƙabilar suna da yadda suke kiranta. Dafatan ka fahimta. Sannan naga a édit duk kuna amfani ne da #BHCF, hakan kuskure ne, abunda akeso bayan an sanya #tag shine, a rubuta gajeren bayani na irin gyaran da akayi. Amma a haka ba'a sanin menene mutum yayi, wace irin gyara ce yayi!? da sauran su. Sannan a ƙarshe, Bincike (research) na wani mutum shi daya ko zancen wani shahararren mutum dangane da wani ba ya zama reliable source domin primary source ne, kuma wikipedia ta ginu ne akan secondary sources. Naga refs da ake sanyawa a maƙala kwara daya kawai shikenan sai a barshi kuma bare reference. Yakamata koda idan anyi amfani da irin wannan sources ɗin to a sanya ta akan yadda aka tsara a sanya referencing a Wikipedia sannan karo wasu references da zasu yi supporting din shi, domin ko Kai kanka ba zaka yarda kawai ace wani yayi rubutu a kanka ko ya faɗi wani abu akanka ko ya bada labarinka, sai kawai ace gaskiya ne, harma ace za'a yi amfani da rubutun shi amatsayin hujja, kaga bai dace ba! Domin idan makiyin kane shikenan yaci nasara! a duba nan dan karin bayani akan sanin sources da aka yarda ayi amfani da a wikipediaEm-em talk 15:01, 28 Disamba 2020 (UTC)

The Inuka Team: We need your help.[Gyara masomin]

Hello Anasskoko,

Thank you so much for all the work you do. It is great to have you doing so much work to ensure that knowledge is available in your language. Please, we will need your help in volunteering to translate the pages below to Hausa:

Translating these pages will help educate more people about the Inuka team and their projects. Please, don't feel pressured to finish all the translation; it is okay to translate some of the pages and direct me to someone else who can also help translate the pages

na gode!

UOzurumba (WMF) (talk) 01:50, 5 ga Maris, 2021 (UTC)

Hello User:UOzurumba (WMF)
Thank you very much for notifying me about this, I will struggle to make sure I translate all pages in the space of one week or above, as I'm currently working to create a standard main page for Hausa Wikipedia which keeps me very busy creating templates and so on, but I will try as possible as I can to get the work done. By the way it's nice to have you as a WMF staff UOzurumba, congratulations and I wish you the best of luck in the next fortunate to come. An@ss_koko(Yi Magana) 03:44, 5 ga Maris, 2021 (UTC)
Babu komai ɗan uwa ana tare ai, amfanin mu kenan ai mu nuna muku hanyar da zaku bi wajen yin aiki mai kyau, idan kana da ɓukatan taimako, kamin magana, Nagode sosai. An@ss_koko(Yi Magana) 12:56, 13 ga Maris, 2021 (UTC)

Nagode sosai Anaskoko, sannan kuma naji dadin yadda ka yimin bayani sosai da kuma hanyoyin mafi sauki da zanbi wajan saka reference/manazarta a cikin mukala domin mukala ta zama ingantacciya. Nagode nagode nagode, thank you so much my dear. Daga M Bash Ne Ok Nagode sosai Anasskoko da wannan gyara. Daga M Bash Ne (talk) 10:19, 4 ga Yuni, 2021 (UTC)

@M Bash Ne Ana tare ai, zan taimaka gwargwadon yanda nake da iko, nima nagode sosai. An@ss_koko(Yi Magana) 12:53, 4 ga Yuni, 2021 (UTC)

Invitation for Functionary consultation 2021[Gyara masomin]

Greetings, Admins of the emerging community,

I'm letting you know in advance about a meeting I'd like to invite you to regarding the Universal Code of Conduct and the community's ownership of its future enforcement. I'm still in the process of putting together the details, but I wanted to share the date with you: 10/11 July, 2021. I do not have a time on this date yet, but I will let you soon. We have created a meta page with basic information. Please take a look at the meta page and sign up your name under the appropriate section.

Thank you for your time.--BAnand (WMF) 15:14, 10 June 2021 (UTC)

Ok sir, Allah kaimu lpia. Uncle Bash007 (talk)