User talk:Engr Muhammad Khamis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to searchOutreach in Northern Nigeria[Gyara masomin]

Dear Muhammad,

Just to let you know I have applied for a grant project together with a Hausa-speaking editor living in Nigeria. I think it could a good kickstarter for the Hausa Wikipedia.

Feel free to review and endorse this project!

Thanks a lot for the work you're doing here,

--DonCamillo (talk) 07:46, 5 Faburairu 2018 (UTC)

Facebook page[Gyara masomin]

Dear Muhammad,

Thanks for your contributions. Just to mention that I have just created a Facebook page regarding the Hausa Wikipedia, in order to get more interest from Hausa-speaking people: you're welcome if you want to like it or share it with your friends: Hausa Wikipedia

Thanks a lot, Kind regards, --DonCamillo (talk) 11:09, 5 Maris 2018 (UTC)

Nuna jin dadi na[Gyara masomin]

Barka da Mallam [[Engr Muhammad Khamis]] Gaskiya naji dadi sosai da ganin ka mai kokarin tallafawa wannan shafin.

Tare da fatan zaka samu kwarin gwuiwar yin ayyuka da yawa domin masu bin wannan shafin na WIKIPEDIA HAUSA.

Neman taimako Daga Abdulmalik mansur sharif[Gyara masomin]

Assalamu alaikum, ni dalibi ne maison bincike, karance-karance da kuma rubutu musamman sanin tarihi dan Allah inaso a bani dama kuma asakani a hanya nayi wasu rubutun ta yadda zan anfanar da al'ummar hausawa, nadanyi wani Karin bayani akan tarihi Michael Jackson zaku iya dubawa Ku gani Dan Allah. Ina data zaku taimakeni.

Hausa Wikimedians User Group[Gyara masomin]

Hello! Engr Muhammad I would like to let you know that I have started our Hausa editors community user group Hausa Wikimedians User Group in order to have a connected and collaborative working environment, that would serve as a primary place for co-ordinating of activities that would support us all in our editing and order related endeavors to improve and make quality contents of the Wikimedia projects. The Living love (talk) 12:50, 13 ga Janairu, 2019 (UTC)

Barka da aiki Engr Muhammad, Dangane da kokarin da mukeyi na ganin munsami amincewar UserGroup dinmu na HausaWikimedians, daga cikin tattaunawar da mukeyi da WikimedianFoundation (WMF), sun umurce mu, da cewan mu goge sunayen da kuka rubuta a members section na group din, sai mu sanar-daku, Ku sake rubuta sunanku a karo na biyu. dafatan zakayi kokari wurin sake sanya sunanka → Hausa Wikimedians User Group. Nagode sosai Engr. The Living love (talk) 08:26, 24 ga Faburairu, 2019 (UTC)

Admin[Gyara masomin]

Barka da ƙoƙari Engr Muhammad Khamis, Inason sanar da kai cewa ina neman abani ikon gudanarwan administrator anan, zaka iya duba bukata na Admin Request, dafatan zaka goyi baya ta hanyar sanya *'''Support''' --~~~~. Nagode sosai.The Living love (talk) 22:03, 17 Satumba 2019 (UTC)