User talk:Esobune

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa!

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Esobune! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~

- Abubakar A Gwanki (talk) 12:03, 14 ga Afirilu, 2021 (UTC)[Mai da]


Gargadi[gyara masomin]

Assalamu alaikum ɗan'uwa naga maƙala da ka ƙirƙira ta Wasan sifili gaskiya maƙalar bata da ma'ana a saboda haka za'a goge ta!

- S Ahmad Fulani 11:53, 12 ga Yuni, 2022 (UTC)[Mai da]

  S Ahmad Fulani Na fahimci kishin ku amma akwai shafi mai suna wasan sifili akan Wikipedia [nan]. Da fatan za a mayar da gyaran ku zuwa shafin Hausa. Abu ne na ilimantarwa kodayake darasin bai fito fili ba.Koyaya, abin da ke bayyane shine yadda rayuwa ke aiki kuma shine: dole ne mutum yayi asara kuma wannan shine nasarar wani.. Inganta kar a goge don Allah

(Esobune (talk) 12:25, 12 ga Yuni, 2022 (UTC))[Mai da]