User talk:Kabiru Yusuf

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Kabiru Yusuf! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. The Living love (talk) 13:56, 17 Oktoba 2019 (UTC)[Mai da]

Barka da zuwa.[gyara masomin]

Sannu da taimako, dafatan zaka cigaba bazaka tafi ba, Ga User Group din mu, Hausa Wikimedians User Group da bukutan ka sanya sunanka domin tafiya tare, ganin cewa ba'abar kowa abaya ba, idan kana bukatan tambaya, zaka iya tambaya na anan Tambaya. Nagode The Living love (talk) 05:30, 17 ga Janairu, 2019 (UTC)[Mai da]

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community[gyara masomin]

Muna gayyatan ku dan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani. Em-mustapha t@lk 09:19, 6 ga Augusta, 2020 (UTC) [Mai da]

Barka da ƙoƙari![gyara masomin]

Na goge wasu muƙaloli da ka ƙirƙira, bawai dan rubutun bashi da kyau ba, A'a sai dai saboda Wikipedia kan buƙatar manazarta a duk zancen da za'a rubuta dan amfanin mutane. Dafatan ka fahimta, kuma a duk sanda kake bukatar neman wani sani ko koyon wani abu kayi tambaya ko gare ni zan baka amsa. Nagode Em-mustapha talk 20:05, 11 ga Augusta, 2021 (UTC)[Mai da]