User talk:MohammedBama123

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

My name is Muhammed am from kaduna

Barka da zuwa![gyara masomin]

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, MohammedBama123! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 08:06, 26 Satumba 2021 (UTC)[Mai da]

Articles creating[gyara masomin]

Salam @User:MohammedBama123,

let me first of all start by welcoming you to Hausa Wikipedia, just of recent and in the past, I have seen that you have created several unrelated disambiguation pages which are not useful to Hausa Wikipedia Articles, those shortcut words are not applied here in Hausa Wikipedia, they are only useful in English, let's take an instance:- F.C means Football Club right? Yes, and Football Club in Hausa Language is "Kungiyar Kwallon kafa" so the shortcut for FC isn't useful in Hausa Wikipedia because it's not base on that meaning.


Please avoid creating those disambiguation pages why not creating Articles if I may suggest, thank you I do hope my suggestion is vital.- [[User An@ss_koko(Yi Magana) 22:34, 8 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]

@MohammedBama123
Barkan ka dai!
duk da haka ka ci gaba da ƙirƙirar muƙaloli akan Abbreviation a Hausa Wikipedia, na gaya maka cewa basu da amfani a wannan Wikipedia, sai dai ka ƙirƙirar muƙalar akan abubuwan da suke da alaƙa da Hausa Wikipedia, amman wancan muƙalolin basu da ma'ana, wannan His, Had da kuma Nk, Allah yasa ka gyara. An@ss_koko(Yi Magana) 20:10, 10 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]

Na gane, kuma na gode da taimakawarka ina fata ka cigaba da gyaramun kuskuren da nakeyi a cikin wannan shafi. (MohammedBama123 (talk) 05:31, 11 Oktoba 2021 (UTC))[Mai da]

@MohammedBama123 Barka da ƙoƙari!
Kace ka fahimta gyaran dana maka amman har yanzu baka gyara kurakuran ka ba, Bama san Muƙaloli mara inganci a Hausa Wikipedia, duba wannan shafin da kaka ƙirƙira da kuma wannan shafin New, Die, United da kuma Sore, dukkan waɗannan Muƙalolin sun saɓa ma ƙa'idan ƙirƙirar muƙala a Hausa Wikipedia.- An@ss_koko(Yi Magana) 18:05, 17 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]

Mohammedbama123[gyara masomin]

Barka dai wadannan articles bani nayisu ba brother na ne ya dauka wayata yayi amma yaya za ayi na goge su(MohammedBama123 (talk) 08:08, 18 Oktoba 2021 (UTC))[Mai da]

@MohammedBama123 matukar aikin account dinka ne to kaman kaine kayi su, sannan doka ne wani baya ma wani editing a Wikipedia, akwai Sockpuppet WP:Sockpuppet wato doka akan mutum biyu ko uku su dinga editing da account daya, sai dai kowa da nashi. An@ss_koko(Yi Magana) 08:17, 18 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]

Ok na fahimta na gode,,,, ayita hakuri damu muna koyo ne. Kuma muna jin dadin taimakawarda kake bamu wajen fahimtar wannan shafi na gode(MohammedBama123 (talk) 09:09, 18 Oktoba 2021 (UTC))[Mai da]