User talk:Mumar244

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

my name is mumar244

Barka da zuwa![gyara masomin]

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Mumar244! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.Em-mustapha talk 21:32, 5 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]

Jan hankali[gyara masomin]

Ina mai sanar da kai cewa, ina ganin muƙalolin da kake ƙirƙira kuma ina matuƙar farin ciki da gudunmawar da kake bayarwa, amma sai dai yawancin muƙalolin fassarar su bashi da inganci ko kaɗan ta yadda ba za'a iya karantawa ba, ballantana a fahimci me maƙalar ke magana akai ba. Ina janyo hankalinka da ka bibiyi muƙalolin ka gyara fassarorinsu ko kuma za'a iya goge su, dalilin rashin ingancin su! Muƙalolin marasa inganci suna da matuƙar haɗari a Wikipedia, domin sune ke karya gwiwar masu karatu daga sake dawowa yin bincike a manhajar. Dafatan ka fahimta. Nagode. Em-mustapha talk 21:39, 5 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]

Jan hankali karo na biyu[gyara masomin]

@Mumar244 Barka da kokari,

A ranar 5 Oktoba 2021 Admin ya janyo hankalinka akan kirkiran mukaloli marasa ingancin fassaara, amman a ranar 16 Oktoba 2021, ka ci gaba da maimaita abinda kake yi, muna masu sanar da kai cewa Hausa Wikipedia wuri ne da'ake bukatar ingantacciyar rubutu da fassara mai kyau, rashin mukala mai kyau da ingancin fassara na jawo wa Hausa Wikipedia cikas da kuma koma baya, duba wannan ka tabbatar da ka gyara su TES, VES, GES da kuma HAA. da fatan zaka gyara. An@ss_koko(Yi Magana) 20:06, 17 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]

@Mumar244 Duba nan
An@ss_koko(Yi Magana) 20:07, 17 Oktoba 2021 (UTC)[Mai da]

Mumar244[gyara masomin]

Na fahimta Kuma na gode zan gyara insha Allah.(Mumar244 (talk) 09:42, 18 Oktoba 2021 (UTC))[Mai da]

Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?[gyara masomin]

Hi! @Mumar244:

The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.

The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.

Please vote here

Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:06, 15 ga Maris, 2022 (UTC)[Mai da]