User talk:De-Invincible

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Sannu da zuwa[gyara masomin]

Barka da taimako Musaddam, dafatan zaka cigaba da taimakawa. Idan baka fahimci wasu abubuwa ba ko kana son neman bayani, zaka iya tambaya na anan --> The Living love (talk) 20:55, 12 Disamba 2018 (UTC)[Mai da]

Madallah yallabai, nagode. Zan so kuma nayi tambaya akan yadda zan sanya hoto a makala idan na rubuta a wannan shafi na Wikipedia. Nagode. Zaka iya duba wadannan shafukan guda biyu → Taimako, da Tutorial.

Hausa Wikimedians UG[gyara masomin]

Sannu da aiki Musaddam! Ina maison sanar dakai cewar akwai shafinmu na masu taimako a harshen Hausa Hausa Wikimedians User Group, akwai bukatan ka ziyarta kuma ka sanya sunanka a amatsayin memba. Nagode

Hello! Musaddam Idriss I would like to let you know that I have started our Hausa editors community user group Hausa Wikimedians User Group in order to have a connected and collaborative working environment, that would serve as a primary place for co-ordinating of activities that would support us all in our editing and other related endeavors to improve and make quality contents of the Wikimedia projects. Please don't hesitate to add yourself. Thanks The Living love (talk) 01:50, 15 ga Janairu, 2019 (UTC)[Mai da]


Slm Musaddam Idriss, Naga message dinka a shafi na na MetaWiki, da ma inason sanar da kai cewar, yanzu amatsayin mu na masu taimakon rubuta Hausa Wikipedia (editors) muna shirye-shirye dan ganin mun samu cigaban Project dinmu, da kuma fadada ayyukan mu, Kawai ka shiga nan → Hausa Wikimedians User Group sai kaje wurin members kasa sign din nan ~~~~ guda hudu, sai kayi save, zaka ga sunanka amatsayin member. Nagode, ko kuma ka rubuta username dinka da kanka. Nagode. Amma zanso insamu contact dinka, dan inason tattaunawa da Kai. Kuma idan ka gama rubuta bayani a shafin tattaunawa (kamar nan da muke magana) kawai ka rubuta (~~~~) guda hudu, banda bracket din, to zaka ga sunan ka, da kwanan wata ya fito da kanshi. Kamar yadda zaka ga nawa a kasa. The Living love (talk) 04:53, 10 ga Faburairu, 2019 (UTC)[Mai da]

Barka da aiki Musaddam Idriss, Dangane da kokarin da mukeyi na ganin munsami amincewar UserGroup dinmu na HausaWikimedians, daga cikin tattaunawar da mukeyi da WikimedianFoundation (WMF), sun umurce mu, da cewan mu goge sunayen da kuka rubuta a members section na group din, sai mu sanar-daku, Ku sake rubuta sunanku a karo na biyu. dafatan zakayi kokari wurin sake sanya sunanka → Hausa Wikimedians User Group. Nagode sosai. The Living love (talk) 12:18, 24 ga Faburairu, 2019 (UTC)[Mai da]

Barka da ƙoƙari Musaddam Idriss, Inason sanar da kai cewa ina neman abani ikon gudanarwan administrator anan, zaka iya duba bukata na anan Admin Request, dafatan zaka goyi baya ta hanyar sanya *'''Support''' --~~~~. Nagode sosai.The Living love (talk) 22:08, 17 Satumba 2019 (UTC)[Mai da]

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community[gyara masomin]

Muna gayyatan kudan shiga gasar WPWP Contest na Hausa Community!

Wikipedia Pages Wanting Photos na Hausa Community gasa ce ta duk shekara wanda editoci a Wikipedia daga Hausa Community User Group ke sanya hotuna a mukalolin da basu da ko keda karancin hoto articles. Wannan dan a inganta da karfafa amfani ne da dubannin hotunan da ake samu ne daga gasa daban-daban na hotuna da ake gudanarwa duk shekara, wanda Wikimedia community ke shiryawa a Wikipedia. hoto na inganta fahimtar mai karatu, da bayyana bayani, da sanya mukaloli suyi kyau. Gasar Kuma zata ba sabbin editoci da tsoffi damar inganta kwarewa, dan shiga samun kwarewa tuntube mu anan Emel.
Danna nan dan shiga gasa da Karin bayani..Em-mustapha t@lk 04:13, 26 ga Yuni, 2020 (UTC)[Mai da]

Gasar Hausa Wikipedia[gyara masomin]

Assalamu alaikum @Musaddam Idriss,

Ina mai sanar da kai cewa za'a sanar da sakamakon gasa gobe idan Allah ya kaimu, ka duba wannan shafin domin ganin sakamakon gasa, sannan kyaututtuka za'a bayar dasu ne lokaci kadan bayan sanarwan. WP:Gasar Hausa Wikipedia ta Shekara-shekara.- An@ss_koko(Yi Magana) 11:02, 23 ga Yuni, 2021 (UTC)[Mai da]