User talk:NURA MUHAMMAD MUHAMMAD

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa.[gyara masomin]

Sannu da taimako, dafatan zaka cigaba bazaka tafi ba, Ga User Group din mu, Hausa Wikimedians User Group da bukutan ka sanya sunanka domin tafiya tare, ganin cewa ba'abar kowa abaya ba, idan kana bukatan tambaya, zaka iya tambaya na anan Tambaya. Nagode The Living love (talk) 05:26, 17 ga Janairu, 2019 (UTC)[Mai da]