User talk:Nasri100

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa![gyara masomin]

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Nasri100! Mun ji daɗin gudummuwarka. Kuma ina fatan zaka tsaya ka ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimake ka ka fahimci Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode. Em-em talk 15:08, 21 Mayu 2021 (UTC)[Mai da]

Ina godiya Nasri100 (talk) 18:30, 21 Mayu 2021 (UTC)[Mai da]

Yawan yin Maƙala akan Addinin[gyara masomin]

Assalamu alaikum ɗan'uwa mai albarka fatan kana lafiya ya ƙoƙari. Naga Kanada ƙoƙarin yin maƙala akan Addinin Musulunci sai dai haxari ba gudu ba yanada kyau sosai kana sa ingantaccen Manazarta (reference) don kuwa ko a zahiri idan ka kawo abu a addini dole sai ka bada hujja. Allah ya ƙara basira ameen Salihu Aliyu (talk) 17:20, 10 ga Yuli, 2021 (UTC)[Mai da]

Nagode dan uwa Nasri100 (talk) 07:51, 27 Nuwamba, 2021 (UTC)[Mai da]

Goge maƙalar Simo Hayha[gyara masomin]

Barka da ƙoƙari, ina mai sanar da kai cewa na goge maƙalar da kayi na Simo Hayha, saboda babu ingancin rubuta da manazarta, baya yiwuwa a kyale maƙalar da bata da manazarta a Wikipedia, saboda babu abinda zai tantance mana haƙiƙanin bayanan face manazartar da za'a sanya. Dan haka duk maƙalar da zaka yi, yakamata ka tsara ta akan dacewa da tsarin yadda ake rubutu a Wikipedia, tare da manazarta masu inganci. Dafatan zaka fahimta. Em-mustapha talk 19:14, 28 Nuwamba, 2021 (UTC)[Mai da]