User talk:A Sulaiman Z

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barka da zuwa!

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, A Sulaiman Z! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma ina fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial, ko kuma ka tambayeni a shafina na tattaunawa. Na gode.~~~~ [Aliyu shaba]]Talk 11:46, 7 Satumba 2021 (UTC)[Mai da]


Tunatarwa[gyara masomin]

Assalamu alaikum ɗan'uwa barkanka da warhaka fatan kana lafiya ya ƙoƙari ya aiki. Barka da ƙoƙari fah naga Kanada kokarin fassara maƙala daga turanci zuwa Hausa shiyisa nake son in Dan tunatar da kai cewa duk wata fassara da batada inganci za'a goge ta daga Hausa Wikipedia, saboda haka idan zakayi fassara lallai ka bi diddigin ta ya kasance zata karantu kuma mai karatu zai amfana zai kuma fahimci cewa akan abu kaza akayi makala. Misali maƙala da ka fassara yau bata da inganci akwai bukatar kaje ka ƙara bibiyar ta, ga maƙala Abubakar Nurmagomedov. Nagode! -S Ahmad Fulani 12:38, 8 Mayu 2022 (UTC)[Mai da]

Have you voted in the UCoC enforcement guidelines ratification?[gyara masomin]

Hi! @Sulaiman Gwanki:

The ratification voting process for the revised enforcement guidelines of the Universal Code of Conduct (UCoC) is now open! Voting commenced on SecurePoll on 7 March 2022 and will conclude on 21 March 2022. Please read more on the voter information and eligibility details.

The Universal Code of Conduct (UCoC) provides a baseline of acceptable behavior for the entire movement. The revised enforcement guidelines were published 24 January 2022 as a proposed way to apply the policy across the movement.

Please vote here

Regards, Zuz (WMF) (talk) 10:14, 15 ga Maris, 2022 (UTC)[Mai da]

Janyo hankali[gyara masomin]

Aslm @A Sulaiman Z, da fatan kana lafiya. Naga kana ta samar da mukaloli akan ‘yan wasan kurket na South Africa. Ina so in janyo hankali akan kirkirar mukalai da aka fi a kowacce shafi ta Wikipedia (Wikipedia Vital Articles). Ba wai kuma ina nufin wanda kakeyi basu da amfani ba.

Duba misalin wadannan mukalai kamat haka Wikipedia:Vital articles Patroller>> 10:45, 2 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]

Wslm @Uncle Bash007, Ina Godiya da wannan jan hankali naka da kai min sannan kuma dalilin da yasa kaga ina ƙirƙirar waɗannan muƙaloli shi ne kasancewar na yi participating ɗin gasar Afrosports ne.
Na gode. A Sulaiman Z (talk) 04:15, 3 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]
Ok toh.. mashaa Allahu, nagane. Patroller>> 09:26, 3 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]

Moctar Cisse[gyara masomin]

Aslm @A Sulaiman Z, muna godiya da jinjina maka da gudummawarka a wannan shafi. Sai dai muna kara janyo hankali wajen kara inganta fassara saboda wannan sabuwar mukalar da ka kirkira Moctar Cisse na da gyararraki da dama wanda muka bi muka gyara, amma nan gaba idan muka ga gyaran yayi yawa zamu goge ne kawai. Sannu da kokari, da fatan zaka cigaba da bada gudummawarka.Patroller>> 03:48, 11 ga Afirilu, 2023 (UTC)[Mai da]

Translation request[gyara masomin]

Hi. I am sorry to bother you with this but I would like to ask you whether you could please translate this to Hausa?

Lingua Franca Nova has a number of positive qualities:

  • 5. It has well-defined rules for word order, in keeping with many major languages.
  • 6. Its vocabulary is strongly rooted in modern Romance languages. These languages are themselves widespread and influential, plus they have contributed the major part of English vocabulary
  • 7. It is designed to be naturally accepting of Latin and Greek technical neologisms, the de facto “world standard”.
  • 8. It is designed to seem relatively “natural” to those who are familiar with Romance languages, without being any more difficult for others to learn.
  • We hope you like Elefen!

Thanks for your help. –Caro de Segeda (talk) 14:14, 9 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]

Hi @Caro de Segeda,
Thank you for asking these questions. The following are the translation of these expression to Hausa language:
Harsuna Franca Nova yana da halaye masu kyau da yawa:
5-Yana da ƙayyadaddun ƙa'idoji don tsara kalmomi, daidai da manyan harsuna da dama.
6-Kalmominsa suna da tushe mai ƙarfi a cikin yarukan Romance na zamani. Waɗannan harsuna da kansu sun yaɗu kuma suna da tasiri, kuma sun ba da gudummawa a babban ɓangaren ƙamus na Turanci.
7-An tsara shi don a yarda da dabi'ar Latin da Girkanci neologisms na fasaha, ma'anar "ma'aunin duniya".
8-An tsara shi don ya zama kamar “na halitta” ga waɗanda suka saba da yarukan Romance, ba tare da wata wahala ga wasu su koya ba.
Fatan alkhairi. A Sulaiman Z (talk) 21:12, 9 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
Thanks, how would it be "We hope you like Elefen!" and "Introduction in Hausa"? Caro de Segeda (talk) 21:36, 9 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
Hello@Caro de Segeda,
Thank you for your consideration. It will be as follow:
"We hope you like Elefen!" = Muna fatan kuna ƙaunar Elefen!
"Introduction in Hausa" = Gabatarwa a cikin Hausa.
Fata na gari. A Sulaiman Z (talk) 05:36, 10 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]
Thank you so much. Caro de Segeda (talk) 05:57, 11 ga Yuli, 2023 (UTC)[Mai da]

Double translation[gyara masomin]

Aslm @A Sulaiman Z naga na fassara wannan makalar, amman kazo ka dada fassara akai, wanda hakan kan rusa fassarar da nayi !. Don Allah ku riƙa diba makala ko an fassara ta kafin ku fassara. Nagode.  BnHamid (talk) 11:07, 16 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Wslm@BnHamid, Ni ina ganin matsalar kamar ba daga Ni bane ba. Ni kaina ba don ina so ba. Kawai dai bata nuna min cewa akwai ta sai bayan na fassara ta. Nima hakan ba so nake yi ba domin maimakon naga na samu + na byet sai naga -. Ka huta lafiya. A Sulaiman Z (talk) 18:33, 16 ga Faburairu, 2024 (UTC)[Mai da]

Can help me to make a Wikipedia?[gyara masomin]

Can help me to make the Malaysian actor P. Ramlee Wikipedia?


P. Ramlee was a key figure in the Malay entertainment industry, wearing multiple hats as an actor, director, composer and singer. Ramlee acted in 66 films, directed 35, composed 250 songs and sang almost 30. Closely linked to the golden era of Malay movies in the 1950s and early ’60s, P. Ramlee was an icon in the Malay entertainment scene in Singapore, Malaysia and Indonesia during the height of his fame.


Can see his English wikipedia

https://en.wikipedia.org/wiki/P._Ramlee


Or his Malay Wikipedia

https://ms.wikipedia.org/wiki/P._Ramlee


P. Ramlee is a legend in Malaysia, I hope you can help me to make his Wikipedia! Thank you very much👍👍

罗志祥很帅 (talk) 16:33, 2 ga Maris, 2024 (UTC)[Mai da]

Hello@罗志祥很帅,
Do you mean that you want me to translate his article to Hausa Wikipedia ? If yes, surely I can.
Best wishes, A Sulaiman Z (talk) 11:17, 4 ga Maris, 2024 (UTC)[Mai da]
Sure, thank you very much! 2402:1980:8481:5217:10F5:AEFF:D4:CC74 07:12, 11 ga Maris, 2024 (UTC)[Mai da]