Jump to content

Uttar Pradesh Hindi Sansthan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Uttar Pradesh Hindi Sansthan wacce aka sani da UP Hindi Sansthan ƙungiya ce mai cin gashin kanta a Uttar Pradesh, tana aiki don haɓaka yaren Hindi. Ana gudanar da shi a ƙarƙashin Sashen Harsuna, Gwamnatin Uttar Pradesh.

Baya ga shirye-shirye daban-daban, tana kuma karrama ma’abuta rubuce-rubucen bisa gudunmawar da suke bayarwa a fagage daban-daban don inganta harshen Hindi [1] Babban Ministan Uttar Pradesh, Yogi Adityanath yana aiki a matsayin shugaban UP Hindi Sansthan. Ya nada shugaban gudanarwa da darakta.[2] An nada Sadanand Prasad Gupta a matsayin shugaban riko na Uttar Pradesh Hindi Sansthan a watan Satumba 2017.

  • Cibiyar Tsakiya ta Hindi
  • Sakatariyar Hindi ta Duniya
  1. Chaturvedi, Ajay (September 12, 2019). "हिंदी संस्थान के तीन बड़े पुरस्कारों पर काशी का कब्जा, बद्रीनाथ कपूर को हिंदी गौरव सम्मान" (in Hindi). Patrika.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "प्रो.सदानंद गुप्‍त बने हिन्‍दी संस्‍थान के कार्यकारी अध्‍यक्ष" (in Hindi). Hindustan. 12 September 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)