Uwazurike Patrick
Appearance
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015 District: Ehime Mbano/Ihite-Uboma/Obowo | |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Uwazurike Chudi Patrick ɗan siyasan Najeriya ne. Ya yi aiki a matsayin mamba mai wakiltar Isiala Mbano/Okigwe/Onuimo Tarayya Constituency a majalisar wakilai. An zabe shi a majalisar wakilai ta kasa, daga 2011 zuwa 2012, a karkashin jam’iyyar PDP.[1][2]